Wq/ha/Helen Keller
Appearance
Helen Adam Keller (Yuni 27 ga wata, shekara ta 1880 zuwa Yuni 1 ga wata, shekara ta 1968) ta kasance marubuciya ‘yar Amurka, kuma masaniyar zamantakewa; wani cuta a yayin da take da watanni 19 a duniya ya mayar da ita kurma kuma makauniya.
Zantuka
[edit | edit source]- Mutum ba zai taba yarda ya lallaba ba idan mutum na jin zullumin daukaka.
- Address to the American Association to Promote the Teaching of Speech to the Deaf at Mt. Airy, Philadelphia, Pennsylvania (8 July 1896), an dauko daga The Story of My Life